send link to app

Lakcoci Zafafa


4.6 ( 2976 ratings )
Música Estilo de vida
Developer: Abdulkarim Nasir
Livre

LAKCOCI ZAFAFA

Kabiru Gombe, Waazi, waazi, malam kabeer Gombe, Kabeeru Gwambe, waazi da Hausa.

Wannan manhjajja cigaban ta farkoce wato me taken Sautus sunnah.

ALBISHIRINKU : Kunason nishadi da kuma ilimantarwa? Ku sauke wannan manhajja ku kunna karatu na ashirin da biyar minti na talatin da uku zuwa na arbain da biyar....lalle zakusha nishadi.

Don Allah idan kunji dadin wannan manhajja kuzo ku bata tauraro biyar (5-stars) cikin wannan gida sannan ku rubuta tsokacinku wato review.

Sautus sunnah mp3
Sunnah Sak bidia sam

Acikin wannan manhajja zaku samu waazuzzuka ko waazozi kamar haka:

14. Manufar Yan Shia Sheikh Kabiru Gombe

15. Yaku Yan Siyasa Sheikh Kabiru Gombe Mp3

16-18. Mallakar Miji ta hanyar daya dace : malam kabiru gombe mp3

19. Zinace Zinace

20. Wasika zuwaga mawadata Sheikh Kabiru Gombe.

21. Garin neman gira an rasa ido Sheikh Kabiru Gombe

22. Amfanin Hijabi Sheikh Kabir Gombe

23. Matasa Mu Tashi Mu Nemi iLimi Sheikh Kabir Gombe

24. Matan aljannah a duniya Kabiru Gombe

25. Sheikh kabiru Gombe Ladubban tarewa a sabon gida

26. Muhimmancin kyautatawa isali Malam Kabiru Gombe

27. Tonon silili

28. Rayuwar dan Adam


SHEIKH MUHAMMADU KABIRU HARUNA GOMBE

Wannan Manhaja taqunshi wasu daga cikin karatuttukan malam kabiru ibrahim Gombe.

wannan malami wato Sheikh kabiru gombe malamine na sunnah, wadda yake fadakarwa a addinin musulunci . Shahararren malamin sunnah ne. Sheikh kabiru gombe hudubah

Takaitaccen Tarihin sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe. Daga : Alaramma Usman Birnin Kebbi. Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe, An haifi Malam a garin Kuri a karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe. Malam yayi makarantar firamare a garin Gombe, a islamiyya ta Izala anan garin Gombe Sheikh kabiru Gombe ya samu Haddar ALQURANI mai girma tare da gyara karatun sa a wajen malamai irin su : Sheikh Zarma Gombe, Da Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan. Ya kuma yi wasu karatunsa na ilimi a wajen maluma irin su Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe. Sheikh Kabiru Gombe ya zama Alaramma mai jan baki a kungiyar Izala tun yana karami, kafin daga bisani ya juya zuwa mai waazi wanda a halin yanzu duniyar Hausa take amfana da waazin sa. Sheikh Kabiru Gombe bai tsaya iya waazi ba, yana taba kasuwanci sannan babban Manomi ne, Malam yana da mata hudu da yara da jikoki. Malam yana da baiwa kwarai, domin duk abun da malam ya haddace to da wuya kaga wannan abu ya salwanta a kwakwalwarsa Allah ya karawa rayuwar Sheikh albarka, ya bamu ikon aiki da abun da muke karantawa da wanda muke karantarwa. Amin.